(ABNA24.com) A ranakun 25 da 26 ga wannan watan an Oktoba ne dai birnin Baku zai karbi bakuncin taron kungiyar ‘yan ba-rumanwu, ( NAM) a takaice, wanda shi ne karo na 18.
Shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani zai halarci zaman da shugabannin kungiyoyin mambobi na kungiyar za su yi a jibi juma’a.
.........
340